9 Maris 2021 - 12:21
Premier League:Manchester City Da Manchester United Sun Tashi 0-2

A gasar Premier Laegue wacce ake gudanarwa a halin yanzu kungiyar kwallon kafa ta Manchester united ta sha kaye a karo na farko bayan wasaanin 21 a hannun abokiyar hamayyarta Manchester City, a wasannu na jiya inda suka tashi 0-2, a filin wasanni na Ittihad.

ABNA24 : A dai dai minta na 2 bayan fara wasar dan wasan Manchester city Bruno Fernandes shigar dakwallo na farko a ragar Manchester United wanda kuma ya bada damar yin gaba har karshen wasan.

A halin yanzu dai bayan wasanni 184 na gasar United tana da maki 54, wanda ya bata matsayi na biyu, tare da maki 11 kasa da City wacce takemda maki 65.

342/